ha_psa_tn_l3/78/21.txt

6 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "fushinsa kuma ya hari Isra'ila",
"body": "Marubucin yayi maganar Yahweh yana azabtar da Isra'ila lokacin da ya fusata kamar dai\nfushinsa mutumin da ya auka wa Isra'ila ne. AT: \"saboda ya fusata, sai ya auka\nwa Isra'ila\" (Duba: figs_personification)"
}
]