ha_psa_tn_l3/78/17.txt

10 lines
257 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka ƙalubalanci Allah",
"body": "Suna son Allah ya tabbatar da cewa zai iya yin abin da ya ce zai yi kafin su gaskata da shi."
},
{
"title": "domin ƙosar da marmarinsu",
"body": "\"don haka za su iya ci yadda suka ga dama\""
}
]