ha_psa_tn_l3/78/01.txt

10 lines
287 B
Plaintext

[
{
"title": "maganar bakina",
"body": "Kalmar \"bakin\" tana wakiltar mutumin. AT: \"maganata\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "buɗe bakina cikin misalai",
"body": "Karin maganar \"bude bakina\" na nufin magana. AT: \"yi magana da misalai\" (Duba: figs_explicit)"
}
]