ha_psa_tn_l3/77/18.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "hasken ya ɗaga duniya",
"body": "Wannan karin gishiri ne don jaddada cewa walƙiya ta haskaka duk abin da marubuci zai iya gani. AT: \"walƙiya ta haskaka komai gwargwadon yadda kuke iya gani\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "amma ba a ga sawayenka ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu wanda ya ga sawun sawunku\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ka bi da mutanenka kamar garken tumaki",
"body": "Wannan kalmomin yana kwatanta mutanen Allah da garken dabbobi. (Duba: figs_simile)"
}
]