ha_psa_tn_l3/77/16.txt

10 lines
422 B
Plaintext

[
{
"title": "Ruwaye sun ganka, ya Allah; ruwaye sun ganka, kuma sunji tsoro",
"body": "\"ruwa\" da \"zurfin\" na nufin manyan ruwaye kamar teku. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Giza-gizai sun zubo da ruwa ƙasa",
"body": "Asaf yayi maganar gajimare kamar mutane ne wadanda suke zubo ruwa daga kwantena.\nAT: \"Ruwan sama mai yawa ya faɗi\" ko \"An yi ruwan sama sosai\" (Duba: figs_personification)"
}
]