ha_psa_tn_l3/77/11.txt

10 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "ayyukanka na al'ajabi na dã",
"body": "\"abubuwan ban al'ajabi da ka aikata tuntuni\""
},
{
"title": "Zan yi bin-binin dukkan ayyukanka kuma in yi tunani a kansu",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna bayyana ma'anar yin bimbini a kan abin da Yahweh ya yi. (Duba: figs_doublet)"
}
]