ha_psa_tn_l3/77/08.txt

6 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko fushinsa ya kulle jinƙansa ne?",
"body": "Asaf yayi magana game da Yahweh ba ya ƙara yin aminci ga alkawarinsa kamar dai amincin\nYahweh ya tafi. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi da sifa. AT: \"Shin ya\ndaina kasancewa da aminci ga alkawarinsa ne har abada?\" (Duba: figs_personification da figs_rquestion)"
}
]