ha_psa_tn_l3/77/06.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "abin da ya faru",
"body": "Wata ma'ana mai yiwuwa ita ce \"abin da ke faruwa.\""
},
{
"title": "Ko Ubangiji zai ƙini har abada? Ba zai ƙara nuna cewa ya ji ɗaɗi na ba?",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nuna ƙin yarda daga Ubangiji. (Duba: figs_doublet)"
}
]