ha_psa_tn_l3/77/02.txt

10 lines
337 B
Plaintext

[
{
"title": "na miƙar da hannuwana waje",
"body": "\"Na yi addu'a tare da mika hannuna\""
},
{
"title": "Raina yaƙi ta'azantuwa",
"body": "“Raina” na wakiltar mutumin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ba\nzan yarda kowa ya yi ƙoƙarin ta'azantar da ni ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]