ha_psa_tn_l3/72/15.txt

14 lines
680 B
Plaintext

[
{
"title": "Dãma a ba da zinariyar Sheba a gare shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari su ba shi zinaren Sheba\" ko\n\"Bari ya karɓi zinariyar Sheba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "a sami hatsi a yalwace",
"body": "\"Yawan\" shine lokacin da akwai wani abu mai yawa. Ana iya bayyana wannan suna mara\namfani a matsayin \"yawa\" ko \"yalwa\" Madadin fassara: \"hatsi da yawa\" ko \"hatsi mai yawa\"\n(Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "dãma jama'a su sami albarka kamar ciyawa ta saura",
"body": "Ana maganar ci gaban mutane a cikin birane kamar ciyawa ce da ke yalwata a cikin filayen.\n(Duba: figs_simile)"
}
]