ha_psa_tn_l3/72/13.txt

14 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ji tausayin mabuƙata da matalauta",
"body": "\"Yana so ya hana matalauta da mabukata wahala\""
},
{
"title": "Ya fanshi rayukansu",
"body": "Anan “rayuwa” tana nufin mutum duka. AT: \"ya fanshe su\" ko \"ya cece su\" ko \"ya\ncece su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "jininsu kuma yana da daraja a idanunsa",
"body": "Anan \"jininsu\" shine wani magana don ƙoshin lafiyarsu. Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncinsa ko kimantawarsa. AT: \"zaman lafiyarsu yana da matukar muhimmanci a gare shi\" ko \"yana son su rayu da kyau\" (Duba: figs_idiom)"
}
]