ha_psa_tn_l3/72/08.txt

14 lines
440 B
Plaintext

[
{
"title": "Dãma ya yi mulki",
"body": "\"Bari sarki ya yi sarauta\""
},
{
"title": "daga teku zuwa teku, daga kogi har zuwa ƙarshen duniya",
"body": "Duk waɗannan maganganun abubuwa ne masu rai kuma suna nufin duniya duka. (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "su lashi turɓaya",
"body": "Wannan kwatanci ne na tsananin wulakanci. AT: \"kuyi duk abin da zasu iya don\nya basu damar rayuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]