ha_psa_tn_l3/72/04.txt

10 lines
577 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ragargaza azzalumi",
"body": "Marubucin yayi magana game da sarki wanda ya kayar ko azabtar da mutanen da ke zaluntar\nwasu kamar dai waɗancan mutane abubuwa ne waɗanda sarki zai farfashe. AT:\n\"azabtar da mutumin da ya zalunci wasu\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "muddin rana tana haskakawa, wata kuma yana nan har zuwa",
"body": "Rana da wata wata ma'ana ce ta yini da dare, waɗanda suke tare da juna abune mai ma'ana\nhar abada. AT: \"har abada, ba tare da ƙarewa ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_merism)"
}
]