ha_psa_tn_l3/67/07.txt

6 lines
241 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan ƙarshen duniya na darjanta shi",
"body": "Wannan yana nufin cewa mutane a ko'ina su girmama Allah saboda ni'imominsa. AT: \"Ina son dukkan mutane ko'ina a duniya su girmama shi ƙwarai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]