ha_psa_tn_l3/64/07.txt

10 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma Yahweh, zai harbe su, nan da nan kibau zasu ji masu ciwo",
"body": "Marubucin yayi maganar azabar Allah akan masu aikata mugunta kamar Allah yana harba\nmusu kibiyoyi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zasu yi tuntuɓe",
"body": "Marubucin yayi magana ne game da sa Allah ya sa masu aikata mugunta shirin su kasa\nkamar dai Allah yana sa su tuntuɓe a hanyoyin su. Ana iya bayyana wannan a cikin aiki.\nAT: \"Allah zai sa su tuntuɓe\" ko \"Allah zai sa shirin su ya kasa\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]