ha_psa_tn_l3/63/09.txt

10 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi",
"body": "Anan “takobi” yana wakiltar mutuwa a yaƙi, kuma “waɗanda hannuwansu suka yi amfani da\ntakobi” yana nufin maƙiyan da suka kashe su a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Allah zai sa su mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "zasu zama abicin diloli",
"body": "Anan \"su\" suna nufin gawawwakin waɗanda suka mutu a yaƙi. AT: \"jackal za su ci\nmushen su\" (Duba: figs_explicit)"
}
]