ha_psa_tn_l3/55/12.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "ya tada kansa gaba dani ba",
"body": "Yin magana da girman kai da zagin wani ana maganarsa kamar ɗaga kansa akan wani.\nAT: \"cin mutunci na\" ko \"raina ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "abokina , da aminina",
"body": "Ana iya raba wannan kuma a fara sabon jumla. AT: \"kaina. Kun kasance abokina\nkuma babban abokina\""
}
]