ha_psa_tn_l3/55/10.txt

10 lines
815 B
Plaintext

[
{
"title": "Mugunta da lalata suna cikin tsakiyarsa",
"body": "Ana maganar mugunta da matsala kamar dai mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar\ngayawa game da mutanen da suke aikata mugunta da matsala. AT: \"mutane suna\naikata mugunta suna haifar da matsala a tsakiyar gari\" ko \"mutane suna aikata abubuwan\nzunubi kuma suna haifar da matsala a ciki\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Tsanani da zamba ba su bar hanyoyinsu ba",
"body": "Ana magana da zalunci da yaudara kamar suna mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar faɗi game da mutanen da ke zaluntar wasu kuma suna yaudarar su. AT: \"Mutane\nsuna zaluntar wasu kuma suna yaudarar su a titunan birni, kuma basa barin\" ko kuma \"Mutane koyaushe suna zalunci da yaudarar wasu a titunan birni\" (Duba: figs_personification)"
}
]