ha_psa_tn_l3/55/08.txt

6 lines
379 B
Plaintext

[
{
"title": "kasa ruɗami cikin harsunansu",
"body": "\"Harshe\" a nan yana wakiltar abin da mutane ke gaya wa juna, kuma mai yiwuwa yana nufin\nmusamman su ne suna magana game da shirye-shiryen aikata mugunta. Rikita shi yana\nwakiltar sanya mutane su kasa fahimtar junan su. AT: \"dame su yayin da suke\nmagana da juna\" ko \"rikita shirinsu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]