ha_psa_tn_l3/55/06.txt

10 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "Oh, dãma ina da fukafukai kamar kurciya! ",
"body": "Wannan motsin rai yana bayyana wani abu da marubuci yake so sosai. AT: \"Ina\nfata sosai da ina da fukafukai kamar kurciya\" (Duba: figs_exclamations)"
},
{
"title": "Da na tashi",
"body": "\"Da ina da fikafikai, da sai in tashi\""
}
]