ha_psa_tn_l3/55/04.txt

10 lines
461 B
Plaintext

[
{
"title": "Zuciyata tana kiɗima a cikina",
"body": "Anan, \"zuciya ta girgiza\" tana nufin zafin rai da wahala. Wannan wahala saboda tsoro ne.\nAT: \"Ina wahala saboda tsoro da fargaba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Firgita da razana sun zo kaina",
"body": "Ana maganar jin tsoro da rawar jiki kamar ana jin tsoro da rawar jiki abubuwa ne da suke zuwa\nwa mutum. AT: \"Na tsorata sosai kuma na yi rawar jiki\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]