ha_psa_tn_l3/54/06.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "zan yi godiya ga sunanka, Yahweh gama haka na da kyau",
"body": "Sunan Yahweh yana wakiltar shi. AT: \"Zan yi maka godiya, ya Yahweh, don kana\nda kirki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "idona na duban nasara a kan maƙiyana",
"body": "Ido yana wakiltar mutum. AT: \"Na duba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]