ha_psa_tn_l3/54/01.txt

14 lines
517 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka cece ni ya Allah, ta wurin sunanka",
"body": "Anan sunan Allah yana wakiltar halayensa. Yana iya wakiltar musamman ikonsa ko adalcinsa.\nAT: \"Ka cece ni, ya Allah, da ikonka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "lalatattun mutane",
"body": "\"mutanen da basu da rahama\""
},
{
"title": "basu sa Allah a gabansu ba",
"body": "Kafa Allah a gabansu yana wakiltar mai da hankali ga Allah. AT: \"ba sa mai da\nhankali ga Allah\" ko \"sun yi watsi da Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]