ha_psa_tn_l3/51/17.txt

14 lines
661 B
Plaintext

[
{
"title": "Hadayu na Allah",
"body": "\"Hadayu da ke faranta wa Allah rai\""
},
{
"title": "zuciya mai tuba da kuma tawali'u",
"body": "Kasancewa da tawali'u da nadama ga zunubin mutum ana magana ne akan samun karyayyar\nzuciya da nadama. Zuciya tana wakiltar motsin rai da so. AT: \"baƙin ciki da\ntawali'u\" ko \"mutumin da ya yi nadama don zunubinsa da tawali'unsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ka sake gina garun Yerusalem",
"body": "Bangon birni yana kiyaye birni da mutanen da ke ciki. Mai iya yiwuwa su ne 1) \"ba\nmu damar sake gina ganuwar Yerusalem\" ko 2) \"kare Yerusalem da ƙarfafa ta\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]