ha_psa_tn_l3/51/07.txt

14 lines
872 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tsarkake ni da abin tsarkakewa",
"body": "Marubucin yayi magana game da Allah kamar Allah firist ne wanda zai yayyafa masa ruwa don \nya sami karɓaɓɓe ga Allah. AT: \"Ka sanya ni karɓa ta wurin yayyafa mini ruwa a\nɗaɗɗoya\" ko \"Ka gafarta mini zunubaina don in zama karɓaɓɓe a gare ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "saboda ƙasusuwan da ka karya suyi farinciki",
"body": "Jin bakin ciki da yawa ana maganarsa kamar kashinsa ya karye. AT: \"don kun\njawo min baƙin ciki a cikina. Bari in sake yin farin ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka ɓoye fuskarka daga laifofina",
"body": "Tunani game da zunuban wani ana maganarsa kamar ganin su. Ana yin afuwa ko ƙin yin tunani game da zunubai kamar zaɓaɓɓen ganin su. AT: \"Kada ku kalli zunubaina\" ko\n\"Kada ku tuna zunubaina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]