ha_psa_tn_l3/51/03.txt

10 lines
528 B
Plaintext

[
{
"title": "laifina yana gabana kullum",
"body": "Rashin iya mantawa da zunubansa ana maganarsa kamar koyaushe suna gabansa inda zai\ngansu. AT: \"A koyaushe ina sane da zunubaina\" ko \"Ba zan iya mantawa da zunubaina ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kuma na yi abin mugunta a fuskarka",
"body": "Kalmar nan “gani” a nan tana wakiltar hukunci. Yahweh ya ga ayyukan Dauda, bai kuma yarda\nda su ba.AT: \"abin da kuke ganin mugunta ne\" ko \"abin da kuke ganin mugunta\nne\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]