ha_psa_tn_l3/50/21.txt

10 lines
506 B
Plaintext

[
{
"title": "sai kuka zata cewa Ni kamarku nake",
"body": "Tunda Allah yayi shuru kuma bai tsawata wa mugayen mutane ba saboda ayyukansu, suna\nganin cewa Allah ya yarda da abin da sukayi. AT: \"kun yi zato cewa ni wani ne\nmai aikata abin da kuke yi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ku da kuka mance da Allah",
"body": "Allah yana maganar mugaye sun ƙi shi kamar sun manta shi. Yana maganar kansa a mutum na\nuku. AT: \"ku da kuka ƙi ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_123person)"
}
]