ha_psa_tn_l3/50/18.txt

14 lines
735 B
Plaintext

[
{
"title": "Kun bada bakinku ga mugunta",
"body": "Allah yana magana akan mutumin da yake faɗar mugayen abubuwa kamar dai bakin mutumin saƙo ne wanda mutumin yake aikawa don aikata mugunta. AT: \"Kullum kuna\nfaɗin mugunta\" (Duba: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kuma harshenku na fitar da ruɗu",
"body": "Kalmar \"harshe\" tana wakiltar mutumin da yake magana. AT: \"Kullum kuna yin\nƙarya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ka zauna kana magana gãba da ɗan'uwanka; ka na saran ɗan mahaifiyarka",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya amma suna amfani da kalmomi daban-daban. Allah ya zarge su da yin ƙarya game da danginsu. (Duba: figs_parallelism)"
}
]