ha_psa_tn_l3/50/07.txt

10 lines
572 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba zan kwaɓe ku domin hadayunku ba",
"body": "\"Zan tsawatar muku, amma ba don sadaukarwar ku ba.\" Allah ya bayyana cewa sadaukarwarsu\nba shine dalilin yake tsawatar musu ba."
},
{
"title": "hadayunku na ƙonawa na gabana kullum",
"body": "Wannan yana bayanin dalilin da yasa Allah baya tsawatar musu game da hadayunsu.\nKalmomin \"koyaushe suna gabana\" yana nufin kasancewa a gaban Allah kuma yana nufin\ncewa mutanensa koyaushe suna miƙa masa hadayu na ƙonawa. AT: \"koyaushe\nkuna miƙa hadayu na ƙonawa gareni\" (Duba: figs_idiom)"
}
]