ha_psa_tn_l3/50/06.txt

6 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Sammai zasu yi shelar",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) marubucin ya yi amfani da kalmar \"sammai\" don yin nuni ga\nmala'ikun da ke zaune a wurin ko kuma 2) marubucin ya yi maganar \"sammai\" kamar dai su\nmutane ne da suka yi shaidar adalcin Allah. (Duba: figs_metonymy da figs_personification)"
}
]