ha_psa_tn_l3/50/03.txt

10 lines
591 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma ba ya tsaye shiru",
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan kalami mara kyau don jaddada mai kyau. AT:\n\"yayi magana ta yadda kowa zai iya jin sa\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "Ya kira sammai da duniya domin ya shar'anta mutanensa.",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Allah yana kiran duk waɗanda ke sama da ƙasa su zama shaidu kamar yadda yake hukunta mutanensa ko 2) Allah yana magana da sama da ƙasa kamar dai su mutane ne, kuma yana kiransu su zama shaidu yayin da yake hukunta mutanensa. (Duba: figs_metonymy da figs_personification)"
}
]