ha_psa_tn_l3/47/08.txt

6 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "gama garkuwoyin duniya na Allah ne",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne cewa \"garkuwa\" 1) tana nufin kayan yaƙi. AT: \"Allah\nyana da iko fiye da makaman dukkan sarakuna a duniya\" ko 2) yana nufin shuwagabannin\nal'ummomin da ake magana akansu kamar garkuwa masu kare al'ummominsu. AT: \"Sarakunan duniya suna ƙarƙashin Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]