ha_psa_tn_l3/47/01.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku tafa hannuwanku",
"body": "Tafada hannu yana hade da biki. AT \"Tafada hannuwanku cikin murna\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ku yi sowa ga Allah da muryar nasara",
"body": "\"ku yi ihu ga Allah da muryoyi masu daɗi.\" Anan kalmar \"nasara\" na nuni ga farincikin da ke tattare da cin nasara."
}
]