ha_psa_tn_l3/37/39.txt

10 lines
385 B
Plaintext

[
{
"title": "Ceton adalai yakan zo daga Yahweh ne",
"body": "Ana iya bayyana kalmar 'Ceto' a matsayin aiki. AT: \"Yahweh yana tserar da\nmutanen kirki\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "sun sami garkuwa a cikinsa",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"sun tafi wurinsa don kariya\" (Duba: figs_metophor)"
}
]