ha_psa_tn_l3/37/35.txt

10 lines
333 B
Plaintext

[
{
"title": "mugu da azzalumin",
"body": "Wannan baya nufin wani takamaiman mutum ba. Magana ce ta gama gari. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "kamar koren itace a ƙasarsa ta asali",
"body": "Anan ana maganar wadatar mugu kamar mutumin lafiyayye ne wanda yake girma a ƙasa mai kyau. (Duba: figs_simile)"
}
]