ha_psa_tn_l3/37/28.txt

10 lines
336 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana kiyaye su har abada",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai kiyaye su har abada\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bakin adali yana maganar hikima",
"body": "Anan “baki” yana wakiltar duk mutumin da yake magana. AT: \"Mutumin kirki\"\n(Duba: figs_synecdoche)"
}
]