ha_psa_tn_l3/37/20.txt

10 lines
523 B
Plaintext

[
{
"title": "Maƙiyan Yahweh za su zama kamar darajar ciyawa",
"body": "Marubucin ya kamanta magabtan Yahweh da furannin da ke fure a filayen. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "za a cinye su su ɓace kamar hayaƙi",
"body": "Marubucin yayi maganar halakar miyagu kamar sune ciyawa ko furannin furanni a filin da aka ƙone bayan girbi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai\nhallaka su kamar yadda wuta ta juya ciyawar filin ta zama hayaƙi\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]