ha_psa_tn_l3/37/18.txt

10 lines
371 B
Plaintext

[
{
"title": "yana lura da marasa abin zargi",
"body": "'Kula' yana nufin kare wani. Anan \"marasa laifi\" yana nufin mutane marasa aibu. AT: \"yana kare mutane marasa aibu\" (Duba: figs_idiom da figs_nomialadj)"
},
{
"title": "a lokacin masifa ba",
"body": "Wannan jumlar tana nufin masifu, kamar su yunwa. AT: \"idan masifa ta faru\" (Duba: figs_idiom)"
}
]