ha_psa_tn_l3/37/16.txt

10 lines
511 B
Plaintext

[
{
"title": "Gara ƙanƙanen abin da mutumin kirki ya ke da shi da yawan abubuwan mugayen mutane",
"body": "\"Ya fi kyau mu zama matalauta kuma adalai da zama mugaye tare da dukiya mai yawa\""
},
{
"title": "Gama za a ƙarɓe ƙarfin mugayen mutane",
"body": "Anan “makami” suna wakiltar ƙarfin mugaye. Karya hannayensu yana wakiltar karɓar ikonsu.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gama Yahweh zai cire ƙarfin\nazzaluman mutane\" (Duba: figs_metonymy da figs_abstractnouns)"
}
]