ha_psa_tn_l3/37/08.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "amma waɗanda ke jiran Yahweh",
"body": "\"amma waɗanda suka dogara ga Yahweh\""
},
{
"title": "zasu gãji ƙasar",
"body": "Ana maganar mallakar ƙasar kamar ana karɓa azaman gado. AT: \"za su karɓi\nƙasar a matsayin mallakarsu\" ko \"za su zauna lafiya a ƙasar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]