ha_psa_tn_l3/37/05.txt

10 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka miƙa hanyoyinka ga Yahweh",
"body": "Anan \"bada hanyoyinku\" wani karin magana ne wanda yake nufin roƙon Yahwehya mallaki\nrayuwarku. AT: \"Nemi Yahweh ya jagoranci ayyukanku a rayuwa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "zai yi abu a madadinka",
"body": "Wannan don wakiltar wani a cikin lamuran shari'a. Anan, lokacin da mutum ya dogara ga\nYahweh, zai kare mutumin kuma ya ba da adalci ga mutumin. (Duba: figs_idiom)"
}
]