ha_psa_tn_l3/37/03.txt

10 lines
429 B
Plaintext

[
{
"title": "ka yi kiwo cikin aminci",
"body": "Ana magana da aminci kamar dabba ce da za a ƙarfafa ta ta ciyarwa a makiyaya mai kyau.\nAT: \"ciyar da aminci\" ko \"ƙara aminci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai biya maka buƙatun zuciyarka",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar yanayin mutum da tunanin sa. AT: \"zurfin sha'awarku,\ncikinku\" ko \"abubuwan da kuka fi so\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]