ha_psa_tn_l3/37/01.txt

10 lines
526 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka damu da masu mugunta",
"body": "\"Kada ku bari mugayen mutane su bata muku rai\" ko kuma \"Kada ku damu da abin da mugayen\nmutane suke yi\""
},
{
"title": "Gama zasu bushe da wuri kamar ciyawa, su kuma yanƙwane kamar korayen tsire-tsire",
"body": "Ana magana game da masu aikata mugunta kamar ciyawa ne da tsire-tsire waɗanda suka\nbushe suka mutu a lokacin zafi. Wadannan kwatancen biyu duk suna nufin zasu mutu. AT: \"mutu\" ko \"zo ƙarshe\" (Duba: figs_simile da figs_parallelism)"
}
]