ha_psa_tn_l3/32/11.txt

10 lines
319 B
Plaintext

[
{
"title": "Yi murna cikin Yahweh",
"body": "Anan \"a cikin Yahweh\" yana nufin abin da Yahweh ya yi musu. \"Ku yi murna saboda abin da\nYahweh ya yi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "masu tsabta cikin zuciya",
"body": "Anan “zuciya” tana nufin mutum. AT: \"mutanen da ke tsaye\" (Duba: idiom)"
}
]