ha_psa_tn_l3/32/07.txt

18 lines
899 B
Plaintext

[
{
"title": "Kai ne maɓuyata",
"body": "Ana magana da Yahweh kamar dai shi amintaccen wuri ne daga harin abokan gaban marubuci. AT: \"Kun kasance kamar wurin da zan iya ɓoye kaina daga maƙiyana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zaka zagaye ni da waƙoƙin nasara",
"body": "Wannan magana a bayyane yana nufin cewa kariyar Yahweh ga marubuci shine sanadin\nwaƙoƙin cin nasara. AT: \"Saboda ku zan raira waƙoƙin nasara\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zan umarce ka in koya maka hanyar da zaka bi",
"body": "Yin magana akan madaidaiciyar hanya ana maganarsa kamar wata hanya ce da ya kamata\nmarubuci ya bi. AT: \"yadda ya kamata ku rayu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da idanuna a bisanka",
"body": "Anan “ido na” yana nuni ga hankalin Yahweh. AT: \"kuma in ja da hankalina zuwa\ngare ku\" ko \"kuma in kula da ku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]