ha_psa_tn_l3/32/05.txt

10 lines
391 B
Plaintext

[
{
"title": "a lokacin gwagwarmaya mai girma",
"body": "\"lokacin da suke cikin babbar matsala.\""
},
{
"title": "Sa'an nan lokacin da ruwaye masu hauka suka taso, baza su cimma waɗannan mutane ba",
"body": "Ana magana da matsaloli kamar suna ambaliyar ruwa. AT: \"To idan matsaloli\nsuka zo kamar ambaliyar ruwa, waɗancan mutane za su sami aminci\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]