ha_psa_tn_l3/31/23.txt

6 lines
216 B
Plaintext

[
{
"title": "yana sãka wa masu girman kai",
"body": "Anan \"biya\" wani karin magana ne wanda yake nuni ga horo. AT: \"yana baiwa\nmutanen da ke alfahari duk hukuncin da ya kamace su\" (Duba: figs_idiom)"
}
]