ha_psa_tn_l3/31/17.txt

10 lines
306 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari mugu ya wulaƙanta",
"body": "\"Inã fatan Allah Ya wulãkanta azzãlumai!\""
},
{
"title": "Bari harsuna masu ƙarya suyi shuru a cikin Lahira",
"body": "Anan “cikin Lahira” yana wakiltar mutuwa. AT: \"Bari su mutu don kada su iya\nmagana\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]