ha_psa_tn_l3/31/10.txt

14 lines
497 B
Plaintext

[
{
"title": "shekaruna na cike da nishe-nishe",
"body": "Yankin \"ya gaji\" ya ɓace, amma ana nuna shi. AT: \"shekaruna sun gaji da nishi\"\n(Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Ƙarfina ya gaza ",
"body": "Anan \"ƙarfina\" yana nufin marubuci. Madadin fassara: \"Na zama mai rauni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙasusuwana suna lalacewa sarai",
"body": "Anan \"ƙashina\" yana nufin lafiyar jikin marubuci. AT: \"lafiyata tana ta rauni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]