ha_psa_tn_l3/31/05.txt

14 lines
402 B
Plaintext

[
{
"title": "nake bada ruhuna",
"body": "Anan \"ruhuna\" yana nufin marubuci. AT: \"Na sanya kaina\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Allah madogarata",
"body": "\"kai Allah ne zan iya dogaro\""
},
{
"title": "gama ka ga ƙuncina; ka san matsalar raina",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna bayyana ra'ayin cewa Allah ya san matsalolin marubuci. (Duba: figs_parallelism)"
}
]